Siyasar Najeriya
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, ya sha neman kujerar shugabancin Najeriya. Atiku Abubakar zai sake jaraba sa'arsa a zaben shekarar 2027.
Hadimin shugaban kasa, Daniel Bwala ya ce yana tsoron karfin siyasar da Peter Obi ke kara samu gabanin zaben 2027, ta ce zai iya zarce Atiku samun kuri'u.
Masu kara sun nuna rashin jin dadinsu bisa yadda babbar kotun tarayya ta dakatar da shari'ar neman soke rijistar ADC da wasu jam'iyyun siyasa a Najeriya.
Wata kungiyar matasan Arewacin Najeriya ta nuna adawa da kawance Peter Obi da Sanata Rabiu Kwankwaso sabida ya saba wa muradan yankin, ta nemi karin bayani.
Babban malamik coci a Najeriya, Fasto Elijah Ayodele ya garhadi Peter Obi kan alakarsa da jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaos gabanin zaben 2027.
Sheikh Isa Ali Pantami, Sanata Shehu Buba, tsohon sufeton 'yan sanda, Mohammed Adamu sun bar jam'iyyar APC bayan rasa tikitin takarar gwamna a 2027.
Jakadan Birtaniya a Najeriya ya bayyana cewa za su saka ido a zaben gwamnoni Da za a yi a Osun da Ekiti domin su ne sharar fage na babban zaben 2027.
Duk da kalubalen da auke fuskanta a Arewacin Najeriya, APC ta tsaida mata akalla hudu takarar kujerar Majalisar wakilai a babban zaben 2027 da ke tafe.
Jam'iyyar APC mai mulki ta yi magana kan wani jerin sunaye da ke ikirarin cewa na 'yan takararta ne na kujerun sanatoxi a zaben 2027. Ta ce a yi watsi da shi.
Siyasar Najeriya
Samu kari