Siyasar Najeriya
Dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya buƙaci matasan Najeriya su guji rarrabuwar kawuna ta ƙabila da addini, su rungumi haɗin kai.
'Yan bindiga sun harbe shugaban jam'iyyar Accord a Osun, Asimiyu Ajibola, a Osogbo da dare. An kai shi asibiti, kuma likitoci sun tabbatar yana samun sauƙi.
Jam’iyyar ADC a Zamfara ta ce ɗan takararta na gwamna, Mahadi Aliyu Mohammed, bai janye daga takarar 2027 ba kamar yadda ake yaɗawa a kafafen sada zumunta.
A labarin nan, za a ji cewa makusantan tsohon shugaban kasa sun bayyana cewa Goodluck Jonathan ba shi da niyyar tsayawa takara a babban zabe mai zuwa.
Wani kusa a jam'iyyar ADC, Eze Chukwuemeka Eze ya ce tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya cancanci zama abokin takarar Alhaji Atiku Abubakar.
Wasu rahotanni sun yi ikirarin cewa babban malamin addinin musulunci, Sheikh Abdulmudallib Muhammad Auwal Gusau ya zama dan takarar gwamnan Zamfara na ADC a 2027.
Rigima ta kunno kai a jam'iyyar ADC a jihar Adamawa. Dan takarar kujerar majalisar wakilai, ya yi zargin cewa ana kokarin sauya sakamakon zaben fitar da gwani
Tsohon shugaban matasan APC na kasa, Sadiq Abubakar ya bayyana cewa ya samu nasarar lashe tikitin takarar gwamnan jihar Gombe a inuwar jam'iyyar NDC.
Kakakin Majalisar wakilai, Rt. Hon. Tajudeen Abbas ya tabbatar da sauya shekar mambobi 3 daga jihohin Gombe, Adamawa da Bauchi daga APC zuwa ADC da PRP.
Siyasar Najeriya
Samu kari