Siyasar Arewa
Masu ruwa da tsaki na ADC a Kudancin Kaduna sun bukaci Isa Ashiru ya dakatar da nada mataimakin takara har sai NWC ta yanke hukunci kan rikicin tikitin gwamna.
Masana sun ce zaben 2027 zai gwada karfin APC a Katsina bayan rasuwar Muhammadu Buhari, yayin da ake hasashen karin fafatawa tsakanin jam'iyyun siyasar jihar.
Iyalan shugaban karamar hukumar Bungudu sun bayyana yadda 'yan bindiga suka mamaye gidansa, suka kashe mutane hudu sannan suka yi garkuwa da shi.
Rahotanni sun nuna gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya yanke shawarar zaɓar Kirista daga Kudancin Kaduna a matsayin mataimakinsa domin daidaita tikitin APC a 2027.
Farfesa Ango Abdullahi da Prof. Usman Bugaje sun ce Arewa ta rasa ƙimominta da shugabanci nagari, suna kira a koma tafarkin Janar Hassan Katsina.
Kungiyar kamfen Yusuf Tuggar ta musanta rahoton goyon bayan dan takarar APC a Bauchi, tana cewa matsayar wasu mutane ba ta wakiltar tsohon ministan.
A labarin nan za a a ji yadda Isa Ashiru ya yi nasarar tattara jagororin jam'iyyar ADC akalla 11 da ke adawa da juna, aka cimma sulhu a jihar Kaduna.
Gwamna Abdullahi Sule ya amince da fatattakar kwamishinoni shida a Nasarawa, yana mai cewa sauyin wani bangare ne na dabarun kara inganta aikin gwamnati.
Ƙungiyar North Central Agenda ta goyi bayan Shugaba Bola Tinubu a zaɓen 2027, yayin da ta ce ayyukan gwamnati da sauye-sauye sun amfanar Arewa ta Tsakiya.
Siyasar Arewa
Samu kari