Shugaban Sojojin Najeriya
A wannan labarin za ji cewa ana sa ran sake fasalta rundunar sojojin kasar nan, yayin da za a sauya wa wasu daga cikin manyan janaral a rundunar wurin aiki.
Rundunar sojojin Najeriya ta tabbatar da bullar sabuwar kungiyar yan ta’adda a jihohi Kebbi da Sakkwato da ke Yammacin Arewacin kasar nan. Ana sa ido.
Kungiyar mazauna yankin Birnin Gwari da iyakar jihar Niger (BG-NI CUPD) sun nuna damuwa kan babban rashin da aka yi na hafsan sojoji, Laftanar-janar Taoreed Lagbaja.
Tsohon ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya aika da sakon ta'aziyya kan rasuwar babban hafsan sojojin kasa (COAS), Taoreed Lagbaja.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kadu da mutuwar Laftanar-janar Taoreed Lagbaja inda ya ce tabbas an yi babban rashi a kasar Najeriya baki daya.
Gwamnonin jihohin Arewa 19 sun yi ta'aziyyar rasuwar hafsan rundunar sojojin ƙasa, Laftanar Janar Taoreed Lagbaja, wanda ya rasu bayan fama da jinya.
Laftanar Janar Taoreed Lagbaja a ranar, 5 ga watan Nuwamban 2024. Kafin shi akwai wasu hafsoshin sojan kasan Najeriya guda biyu da suka rasu a ofis.
Ministan tsaro a Najeriya, Badaru Abubakar da Bello Matawalle sun yi alhinin mutuwar hafsan sojojin Najeriya inda suka jajantawa Shugaba Bola Tinubu.
Shugaba Bola Tinubu ya dage taron majalisar zartarwa tare da ba da umarnin sauke tutoci a fadin kasar nan bayan mutuwar hafsan sojojin kasan Najeriya.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari