Ilmin Sakandare a Najeriya
Zulum ya sanya yara 'yan gudun hijira kimanin 1200 a makaranta
Gwamnan jihar Borno ya sanya yara 'yan gudun hijira 1,163 makaranta a garin Damasak dake jihar. Gwamnan ya karfafi gwiwan iyaye da su bar 'ya'yansu suke karatu.
Da dumi dumi: Hukumar jarabawar WAEC ta saki sakamakon dalibai
Majiyar Legit.ng ta ruwaito shugaban WAEC a Najeriya, Olu Adenipekun ne ya bayyana haka a ranar Talata, 5 ga watan Maris, inda yace cikin dubun dubatan daliban da suka zana jarabawar, an samu dalibai 39,557 da suka samu makin C a
Duniya ina zaki damu: An kama wasu daliban Sakandare sun hada kungiyar asiri, da kuma laifin sace - sace
A ranar Alhamis dinnan ne hukumar 'yan sandan jihar Ondo ta kama wasu dalibai biyu na makarantar sakandare tare da wasu mutane 8 da laifin hada kungiyar asiri da kuma satar ababen hawa a yankunan su. Daliban biyu, yan makarantar..