Rahama Sadau
Fitacciyar jarumar fina-finan Nollywood, Eniola Badmus ta sami mukamin hadima ta musamman daga kakakin Majalisar Wakilai, Tajudden Abbas a Abuja.
Gwamnatin tarayya ta nada jarumar fina-finai Rahama Sadau mamba a kwamitin gwamnati da ke kula da shirin saka hannun jari a fannin kirkire-kirkiren zamani (iDICE).
Babban birnin tarayya Abuja ya cika ya tumbatsa da manyan jaruman masana'antar Kannywood yayin da aka yi shagalin bikin nada Ali Nuhu mukami a hukumar fina-finai.
Fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta saki sabbin zafafan hotunanta a dandalinta na soshiyal midiya. Wasu na ganin sam shigarta bata dace ba.
Jarumar Kannywood da Nollywood Rahama Sadau ta cika shekaru 30 da haihuwa, ta yi kalamai masu ratsa zuciya. An haifi jarumar a ranar 7 ga watan Disamba 1993 a Kaduna
Jarumar fina-finan Kannywood da Nollywood, Rahama Sadau ta yi martani kan cece-kuce da ake a kanta da zarar ta yi wani abu, ta ce ba da gan-gan ta ke yi ba.
Wani hoton fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau, tare da wani matashi farin fata ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya. Mutane na ganin bai dace ba.
Fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta tayar da kura da shigarta a bikin karrama yan fim na African Magic Viewers Choice Awards (AMVCA) da ya gudana.
Fitacciyar ‘yar wasar fina-finan Kannywood, Rahama Sadau ta yi murnar cika shekaru 29 a duniya tare da sakin hadaddun hotunanta. Masoyanta sun taya ta murna.
Rahama Sadau
Samu kari