Rabiu Kwankwaso
Shugaban malaman Kano, Sheikh Ibrahim Khalil ya yi magana kan makomar siyasar Kano, inda ya furta cewa a ci dadi lafiya bayan sauya shekar Abba Kabir.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya zabi 'yan APC da za su fafata da mutanen Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a zaben cike gibi na majalisar dokokin jihar Kano.
Jam'iyyar NNPP ta bayyana cewq jagoranta, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da mutanen Kano na ji a ransu cewa an ci amanarsu da Gwamna Abba ya koma APC.
Sanata Barau I Jibrin ya sauya sunan kungiyarsa ta Tinubu Barau ya sanya Abba Kabir Yusuf a ciki. Ya ce ya yi haka ne domin nuna goyon baya ga gwamnan.
Wasu karin kwamishinoni guda biyu sun sake yin murabus daga gwamnatin Gwamna Abba Kabir Yusuf a jihar Kano. Sun bayyana dalilansu na yin murabus.
'Yan majalisar dokokin jihar Kano guda 22 na jam'iyyar NNPP sun sauya sheka zuwa APC mai mulki. 'Yan majalisun sun yi bayani kan dalilinsu na sauya sheka.
A labarin nan, za a j cewa Mustapha Rabi'u Musa Kwankwaso, dan jagoran Kwankwasiyya na kasa Rabiu Musa Kwankwaso ya yi murabus daga gwamnatin Kano.
Ana shirye-shiryen sauya shekar Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC. An hango hotunan Abdullahi Ganduje, Sule Garo Barau Jibrin da 'yan APC, babu na Kwankwaso.
Gwamnatin Kano ta cewa nasara a siyasar jihar ta dogara ne da aiki tukuru ba wani abu ba, ta jawo aya da hadisi kan nasarar Abba Kabir bayan rabuwa da Kwankwaso.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari