Jam'iyyar PDP
Hukumar zaben jihar Akwa Ibom, AKISIEC ta sanar da sakamakon zaben kananan hukumomi da aka gudanar inda PDP ta lashe kujeru guda 30 daga cikin 31.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya bukaci shugabanni su hada kai domin ceto kasar nan daga halin da ta tsinci kanta a ciki a yanzu.
Gwamna Sim Fubara na jihar Ribas, a yau (Lahadi) zai rantsar da sababbin zababbun shugabannin kananan hukumomin jihar. An ce za a yi rantsarwar da karfe 4.
Rahotanni sun bayyana cewa jam'iyyar APP da Gwamna Siminalayi Fubara ya tura mutanensa su yi takara a ciki ta lashe kujeru 22 cikin 23 na kananan hukumomin Ribas.
Yayin da ake cigaba da zaben kananan hukumomi a jihar Rivers, ana zargin jami'an tsaro sun kai farmaki kan masu zabe inda suka watsa su a yau Asabar.
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya tabbatar da nadin 'yarsa, Helen Eno a matsayin 'First Lady' na rikon kwarya bayan mutuwar matarsa, Mrs Patience Eno.
Tsohon gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya bayyana himmatuwar jam'iyyar PDP na kwace mulkin APC a zaben 2027 inda ya shawarci yan jam'iyyarsu kan haɗin kai.
Gwamna Godwin Obaseki na Edo ya caccaki mataimakinsa, Philip Shaibu kan fitar da sanarwa inda ya ce ba shi da wannan iko saboda shi ba mataimakin gwamna ba ne.
Kwamitin zartaswa na PDP a gundumar Ogudu Okwor, ƙaramar hukumar Onitcha ya dakatar da mataimakin shugaban jam'iyya na ƙasa shiyyar Kudu maso Gabas.
Jam'iyyar PDP
Samu kari