Jihar Osun
Rundunar 'yan sandan Osun ta ayyana mutum biyar da ake nema ruwa a jallo kan rikicin siyasa, yayin da 'yan takarar AP suka zargi jami'an tsaro da tsangwama.
'Yan daba sun kai hari cibiyar rabon PVC ta INEC a Osun, sun kwashe fakitoci uku na katunan zaɓe. Rundunar 'yan sanda ta fara bincike domin kamo maharan.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke da shugabannin jam'iyyar Accord sun nuna goyon bayansu ga tazarcen Shugaba Bola Tinubu a zaben shekarar 2027.
Rauf Aregbesola ya ce ya yi shekaru takwas yana gwamnan jihar Osun ba tare da mallakar gida ba, yana bayyana abubuwan da gwamnatinsa ta sa a gaba.
A labarin naan, za a ji cewa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta sanar da jama'a rana da lokacin da za su zo karbar katin zabensu a jihar Osun.
Dakarun rundunar yan sanda sun cafke shugaban hukumar nan da ake ta surutu a kanta bisa zargin cewa an kafa ta ne ba tare da izinin shugaban kasa, Bola Tinubu ba.
Oluwo na Iwo, Oba Abdulrosheed Akanbi, ya nuna bacin ransa kan daganta 'yan bindiga da addinin musulunci. Basaraken ya bayyana cewa babu musulunci a tattare da su.
Mai martaba Ooni na Ife ya yabawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya ce shugaban kasar ya daidaita abubuwa da dama a Najeriya bayan hawa mulki a 2023.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sandan Najeriya ta sanar da zargin da ake yi na cewa an boye wasu mutane masu laifi a gidan gwamnatin Osun.
Jihar Osun
Samu kari