Ogun
Gwamnatin Ogun ta fara bincike kan bidiyon da ya nuna Oba Ogunjobi yana cin zarafin Cif Arinola, yana la’antar shi da barazanar amfani da ‘yan sanda kansa.
'Yan sanda sun kama barawon da ake zargi da sace kayan masallaci da suka kai N520,000. Barawon ya sace fankoki da tagoggin masallacin ya sayar da su.
Babbar kotun jihar Ogun ta soke naɗin basaraken Ilawo, ta ce Gwamna Dapo Abiodun ya rainata da ya ci gaba da harkokin naɗa sarkin duk da an shigar da ƙara.
Masana sun gargadi mutane yayin da aka gano ana sayar da gurbataccen manja mai lahani a kasuwannin Najeriya. Hukumar NAFDAC ta tabbatar da hakan.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari a wsta coci danke jihar Ogun. 'Yan bindigan a yayin harin sun kashe babban limamin cocin har lahira.
Wasu mahara da ake zargin masu garkuwa ne sun sace matar mataimakin sufetan ƴan sanda na ƙasa mai ritaya a gidanta da ke jihar Ogun a ranar Juma'a.
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar mataimakiyar mai tsawatarwa a Majalisar Wakilai, Hon. Adewinmi Onanuga wacce ta rasu a yau Laraba 15 ga watan Janairun 2025.
Wasu ɗalibai sun farmaki ayarin mataimakiyar gwamnan jihar Ogun, Noimot Salako-Oyedele yayin da ta fito za ta je taron tunawa da jami'an sojoji na bana.
Yayin da yunwa ta addabi al'umma a Najeriya, dan majalisar wakilai, Gboyega Nasir Isiaka, ya ba da shawarar amfani da fasahohin zamani da na gargajiya a noma.
Ogun
Samu kari