Ogun
Mamban majalisar dokokin jihar Ogun ya bayyana asalin dalilin tsige kakakin majalisar daga mukaminsa, ya ce shi kaɗai ke kashe kuɗin da aka ware wa majalisa.
Tsohon hadimin Atiku Abubakar kuma dan takarar gwamna a Ogun, Otunba Segun Sowumi ya maka jami'yyar PDP da shugabanninta a kotu kan saba dokar jami'yyar.
Mambobin Majalisar jihar Ogun sun tsige kakakin Majalisar, Kunle Oluomo kan badakalar makudan kudade da mulkin kama-karya, sun zabi sabon shugaba.
Rundunar yan sandan jihar Ogun ta samu nasarar cafke wata mata wacce ta yo yunkurin halaka jaririnta bayan ta jefa shi cikin wani makeken kogi a jihar.
Kungiyar tsaro ta So-Safe a jihar Ogun ta kama wani barawo mai suna Biola Adebesin, wanda ta yi zargin ya kware wajen yin sata a coci-coci a yankin Ado-Odo/Ota.
Tsohon shugaban PDP, Injiniya Bayo Dayo ya watsar da jam'iyyar a jihar Ogun inda ya dawo APC saboda ayyukan raya kasa da Shugaba Bola Tinubu ke yi.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Ogun ta taya gwamnan jihar Dapo Abiodun na jam'iyyar APC, murnar nasarar da ya samu a Kotun Koli kan zaben gwamnan jihar.
A yau Juma'a 19 ga watan Janairu ne Kotun Koli za ta yanke hukunci kan shari'ar zabukan gwamnoni a jihohin Nasarawa, Kebbi, Gombe, Delta da kuma Ogun.
Kotun Koli da ke zamanta a birnin Tarayya, Abuja ta yi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Ogun da ake kalubalantar sakamakon zaben jihar a watan Maris.
Ogun
Samu kari