Ogun
Hukumar NDLEA ta yi nasarar kamawa da lalata miyagun kwayoyi a jihohin Legas da Ogun. Shugaban hukumar ne Buba Marwa ya bada sanarwar ranar Talata
Hukumar kiyaye hadura ta kasa ta bayyana tukin ganganci a matsayin dalilin da yahaddasa hadarin da yayi sanadiyar mutuwar mutane shida da jikkata 21 a jihar Ogun
Ana cikin jimamin rasuwar fitacciyar jarumar Kannywood, Saratu Gidado da aka fi sani da Daso, an sanar da mutuwar wata jarumar Nollywood, Adejumoke Aderounmu.
Tsohon hadimin gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun, Farfesa Joseph Odemuyiwa ya rasu bayan ya gamu da mummunan hatsarin mota kan hanyarsa ta zuwa Ibadan.
Wani uba da dansa sun yi aikin dana-sani, sun hallaka wata mata da aka ce makwabciyarsu ce a wani yankin jihar Ogun, 'yan sanda sun kama su yanzu haka.
'Yan bindiga sun sake kai mummunan hari cikin cocin Celestial da ke jihar Ogun inda suka sace mambobin cocin su na tsaka da gudanar da bauta a kauyen Oriyarin.
Gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun ya bayyana cewa gwamnatinsa ta shriya fara sayar da shinkafa a farashi mai rangwamen kaso 50 cikin 100 ga talakawa.
Yayin da ake shan fama a Najeriya, daliban firamare da sakandare a jihar Ogun sun samu kyautar N10,000 ga kowannensu domin rage radadin da ake ciki.
Sanata Aminu Waziri Tambuwal da ke wakiltar Sokoto ta Kudu ya yabawa tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo yayin ziyara a gidansa da ke jihar Ogun.
Ogun
Samu kari