Ogun
Wani mummunan hatsarin mota da ya auku a kan titin Legas-Abeokuta ya yi sanadiyyar salwantar da rayukan mutum tara. Wasu mutane da dama sun jikkata.
Jami'an 'yan sanda a jihar Ogun sun kama wani fasto dan shekara 65 kan haikewa wata karamar yarinya 'yar shekara tara a karamar hukumar Obafemi Owade.
Kwamitin sarakunan gargajiya na Egba da ke jihar Ogun ya dakatar da wani basarake kan cin zarafin naira, an dauki matakin ne a jiya Juma'a 16 ga watan Faburairu.
Wani mazaunin jihar Ogun, Kolawole Akinsanya ya shiga hannun ‘yan sanda kan zargin gayyatan ‘yan daba don su yi wa makwabcinsa, Lukmon Ajibola duka har ya mutu.
Gwamnatin jihar Ogun ta ce za ta fara raba kayan tallafi na naira biliyan 5 nan take domin ragewa al’umma radadin matsin tattalin arziki da ake ciki a yanzu.
Hukumar kiyaye hadura ta kasa (FRSC) ta tabbatar da aukuwar wani hatsarin mota wanda ya ritsa da ababen hawa masu yawa a jihar Ogun. Wata mita ta fada kogi.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Ogun na ranar 18, ga watan Maris 2023, Ladi Adebutu, ya samu beli bayan an gurfanar da shi a gaban kotu.
Dan takarar gwamnan jihar Ogun a jamiyyar PDP, Ladi Adebutu ya gurfana gaban a babbar Kotun Tarayya kan zargin badakalar makudan kudade da kuma sauran laifuka.
Shahararren jarumin fina-finan Nollywood, Jimi Solanke ya riga mu gidan gaskiya ya na da shekaru 81 a duniya bayan ya sha fama da doguwar jinya a Ogun.
Ogun
Samu kari