Sarkin Kano
Babbar kotun tarayya mai zama a jihar Kano ta soke naɗin Muhammadu Sanusi II a matsayin Sarkin Kano na 16, ta ce dokar masarauta 2024 na nan daram.
Wasu magoya bayan Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II daga kungiyoyin Muhammadu Sanusi II colloquium da 'Yan Dangwalen jihar Kano sun gudanar da liyafa ta musamman.
Gwamnatin Kano ta yi fatali da ɗaga tutar da aka yi a fadar Nasarrawa wurin da Aminu Ado Bayero ke zaune, ta ce duk burga ce da nufin jan hankalin jama'a.
Shugaban NNPP na Kano, Hashim Sulaiman Dungurawa ya ce duka sarakunan da Ganduje ya naɗa amfaninsu ɗaya da kwamishinoni, tare wa'adinsu ya ƙare a 2023.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya gwangwaje wani dattijon da gudunmawar kudi har N200,000 domin gyara bangare na gidansa bayan ya nemi taimako a jihar.
Matsalar da jihohin su ka samu ya samo asali ne da rigingimu da tsofaffin shugabannin jihohinsu. wanda hakan ya jawo matsal wajen gudanar da ayyukansu.
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta jaddada cewa babu rudani ko kadan dangane da rikicin masarautar Kano biyo bayan hukuncin babbar kotun tarayya
Kamfanin jaridar This Nigeria ya zabi gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf a matsayin gwarzon gwamna na shekarar 2024. An zabe shi ne saboda jarumta da ya nuna.
Rikicin masarautar Kano na kara kamari yayin da aka hango fadar Nassarawa ta kafa tutar sarauta. Da sanyin safiyar yau Alhamis aka hango tutar sarauta.
Sarkin Kano
Samu kari