Sarkin Kano
Daya daga ‘ya’yan marigayi Ado Bayero, Zainab Ado Bayero, ta tunatar da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu nauyin da ya rataya a wuyansa cikin gaggawa.
Mataimakin gwamnan jihar Kano, Abdulsalam Aminu Gwarzo ya kai ziyara wurin Sarki Muhammadu Sanusi II a fadarsa duk da umarnin Babbar Kotun Tarayya.
Mambobi 12 na majalisar dokokin jihar Kano sun yi mubaya'a ga Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero yayin da suka kai masa ziyara a fadar Nasarawa jiya.
Masu ruwada tsaki a shiyyar Kano ta Kudu sun buƙaci Gwamna Abba Kabir Yusuf ya gaggauta sauya tunani, ya mayar da sarakunan da ya tsige nan take.
Majalisar koli ta harkokin addinin musulunci (NSCIA) ta yi kira ga malaman addinin musulunci na Kano da su kiyaye harsunansu kan rikicin masarautar Kano.
Shugaban kungiyar lauyoyi ya kasa (NBA) Yakubu Maikyau, OON, SAN ya bayyana yadda ake ta sabata juya ta da hukuncin kotu kan dambarwar masarautar.
Yayin da ake ci gaba dambarwar sarautar jihar Kano, wani lauya mai suna Wale Adeagbo ya yi karin haske kan umarnin kotuna masu cin karo da juna da aka bayar.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa an kara yawan jami’an tsaro a wurare masu muhimmanci domin dakile duk wani yunkurin tayar da hankali.
Alkalin alkalan Najeriya, mai sharia Olukayode Ariwoola, ya gayyaci alkalan manyan kotunan Kano kan hukunce-hukuncen da suka yi kan rikicin masarautar Kano.
Sarkin Kano
Samu kari