Nyesom Wike
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya gargadi Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers Kan zabe mai zuwa a shekarar 2027 inda ya ce zai gane waye babba a tsakaninsu.
Ana zargin cewa jiga-jigan jam'iyyar PDP da suka hada da Atiku Abubakar na kokarin kwace ragamar shugabancin jam'iyyar domin amfani da damar a zaben 2027 da ke zuwa.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya bayyana dalilin da ya sanya ya amince ya yi sulhu da magabacinsa Nyesom Wike, a rikicin siyasar da suke yi.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya bayyana cewa babu wani rikicin siyasa da zai sanya ya kasa cigaba da ayyukan da yake yi a jihar Rivers.
Babbar Kotun Tarayya ta dakatar da hukumar INEC da jam'iyyar PDP kan korar 'yan Majalisar jihar Rivers 27 da suka sauya sheka zuwa jam'iyyar APC daga PDP.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yabawa gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, kan yadda ya jajirce domin sasanta rikicinsa da magabacinsa Wike.
Shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party na jihar Rivers, Chukwuma Aaron, ya yi magana kan iƙirarin cewa Shugaba Tinubu ya tilasta Gwamna Fubara sa hannu.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Elijah Ayodele, ya saki hasashensa kan 2024 kuma ya ambaci sunayen manyan yan Najeriya a ciki.
Primate Elijah Ayodele na cocin INRI Evangelical Spiritual ya bayyana hasashensa game da 2024, wanda yake kunshe da sunayen manyan yan Najeriya a ciki.
Nyesom Wike
Samu kari