Nyesom Wike
Dele Momodu ya zargi Shugaba Bola Tinubu da yin aiki tukuru domin tada zaune tsaye a jam’iyyar PDP da sauran jam’iyyun adawa a Najeriya gabanin zaben 2027.
Gwamna Siminalayi Fubara, na jihar Ribas ya yi alwashin cewa ba zai mulki jihar ba ta hanyar durkusawa wani ba. Gwamnan na rikici da Nyesom Wike.
Shugaban alkalan Najeriya, Olukayode Ariwoola ya tura sunan matar Ministan Abuja, Nyesom Wike da wasu alkalai 22 domin kara musu girma a kotun daukaka kara.
Yayin da ake kara samun sabani tsakanin gwamnan Ribas, Fubara, da Wike, kwamishinoni hudu sun yi murabus daga aiki. Sun kuma bayyan dalilan da suka sa su ajiye aikin
Rahotanni sun bayyana cewa kwamishinan shari'a na jihar Ribas wada kuma dan a mutun ministan abuja, Nyesom Wike ne ya yi murabus daga gwamnatin Fubara.
Aliyu Kwarbai ya bar PDP bayan an ki daukar mataki kan Nyesom Wike. Matashin ‘dan siyasa ya yi watsi da jam’iyyar da ya dade yana goyon baya a jihar Kaduna.
Yayin da rikicin jami'yyar PDP ke kara ƙamari, wata kungiya mai suna PDP Reform Vanguard ta bukaci dakatar da Nyesom Wike da kuma tumɓuke Umar Damagun.
Manyan kusoshin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), sun kara wa'adin shugaban riko na kasa na jam'iyyar, Ambassada Umar Damagum, bayan sun kammala taro.
Tsohon sanatan Kogi ta Tsakiya, Sanata Dino Melaye, ya caccaki tsohon gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, bayan sun yi kacibus a wajen wani taron PDP.
Nyesom Wike
Samu kari