Nyesom Wike
A labarin nan, za a ji cewa Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya zargi 'yan adawa da zazzafar siyasa har ta kai ga yada cewa ana kashe kiristoci.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi magana kan barazanar da shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi ta kawo farmaki a Najeriya.
Rahotanni sun nuna cewa wasu daga cikin mamobin PDP da ke goyon bayan mukaddashin shugaban jam'iyyar, Abdulrahman Mohammed sun barke da zanga zanga.
Mataimakin shugaban PDP (Arewa ta Tsakiya), Abdulrahman Mohammed ya karbi ragamar jagorancin NWC a matsayin mukaddashin shugaba yayin da rigima ke kara tsananta.
Jam'iyyar PDP ta dauki matakin ladabtarwa kan wasu manyan jami'anta. Jam'iyyar ta dakatar da sakatarenta na kasa tare da wasu manyan jami'ai guda uku.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi maganganu kan rikicin da ya addabi jam'iyyar PDP. Ya bayyana cewa jam'iyyar ta dade da mutuwa.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya yi kalamai masu kauahi kan gwamnonin jam'iyyar PDP. Wike ya ce za su kassara jam'iyyar.
Ministan Harkokin Abuja, Nyesom Wike ya ce ba zai boye komai ba, zai fada wa Goodluck Jonathan abin da ke ransa idan ya nemi shawararsa kan batun takara a 2027.
Ministan birnin tarayyar Abuja, Nyesom Wike, ya ce ba zai bayyana a kotu kan shari’ar shugaban IPOB, Nnamdi Kanu ba saboda kawai sunansa ya fito a jarida.
Nyesom Wike
Samu kari