Yan Najeriya Fim
Kungiyar kare hakkin musulmi ta kasa (MURIC) ta yi gargadi a kan wani sabon fim da ke nuna mata a cikin hijabi su na fashi, inda kungiyar ta ce hakan bai dace ba.
Fitacciyar jarumar Nollywood Egbuson-Akande, ta musanta rade-radin dake yawo na cewa tana mu'amala da shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio.
Rahotanni da muke samu yanzu na nuni da cewa fitaccen jarumin Nollywood, Olu Jacobs ya rigamu gidan gaskiya. Sai dai matarsa Joke Silva ta karyata rahoton.
Auren mawaki Davido ya rikita jarumar fim a masana'antar Nollywood, Nkechi Blessing inda ta sha jinin jikinta tare da kwadaituwa da aure saboda ta girma.
Masana'antar shirya fina-finai ta Nollywood ta sake shiga jimami bayan rasuwar fitacciyar jarumarta, Stella Ikwuegbu da aka fi sani da Madam Koikoi a jiya Lahadi.
Fitacciyar jarumar Nollywood, Yvonne Jegede ta bayyana wasu daga dalilan rabuwar aurenta da jarumi Olakunle Fawole, inda ta ce da ta sani ta fifita kudi kan so.
Dangi da ahali da ma abokai na Mr. Ibu na neman yadda za su yi jana'izarsa bayan shafe kwanaki ba a yi bisonsa ba a jiharsu. An bayyana abin da ake nema.
Fitaccen darakta kuma marubuci a masana'antar shirya fina-finan Nollywood, Reginald Ibere ya riga mu gidan gaskiya bayan rasuwar jarumar Kannywood, Fati Slow.
Fatima Nayo ta bayyana cewa rashin mata aharkar kida wurin bukukuwan mata zalla da waazin malamai ne ya sa ta shiga aikin DJ. Ta ce za ta kuma ci gaba da fim.
Yan Najeriya Fim
Samu kari