Matasan Najeriya
Rundunar 'yan sanda a jihar Legas ta kama wani matashi da yake shiga makabarta domin cire sassan jikin dan Adam don tsafin yin kudi yana shirin zuwa gidan boka.
Za ku ji cewa hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta NDLEA ta kama wata mata da ta ɓoye kwayoyi a al'aurarta, sannan ta hadiyi wasu da dama.
Bayan Gwamna Babagana Umara Zulum ya haramta sayar da giya a Borno, Babban limamin Musulunci a jihar ya yaba da matakin da gwmanan ya ɗauka saboda tarbiyya.
Bayan yada zarge-zarge kan mataimakin gwamnan Edo, Dennis Idahosa, ya musanta jita-jitar cewa yana da alaka da kungiyoyin asiri, yana mai cewa sharri ne kawai.
Ɗan majalisa a jihar Lagos kuma tsohon ɗan fim, Desmond Elliot ya bayyana yadda ya kusa konewa a ofishinsa a Surulere lokacin zanga-zangar EndSARS a 2020.
China ta hana 'yan wasa da jami'an Najeriya biza don halartar gasar gudun fanfalaki ta Duniya ta 2025. Fatan cancantar shiga gasar duniya ya wargaje wa Najeriya.
Wata kungiyar matasa a yankin Arewacin Najeriya da ake kira 'Arewa Ina Mafita' ta yi martani ga Yerima Shettima kan kalaman da yake yi a harkokin yankin.
Kwamishinar jin dadin mata ta jihar Anambra, Ify Obinabo, ta bayyana yadda wata mata ta zo ofishinta tana neman taimako kan yadda ɗanta ke yi wa mata ciki.
Rundunar 'yan sandan Jigawa ta kama wani matashi a karamar hukumar Gwaram da ya kashe mahaifinsa bayan sassara wuyan shi, kafada da kirji da adda.
Matasan Najeriya
Samu kari