Matasan Najeriya
Asusun ba da lamunin karatu na Najeriya (NELFund, asusun ya sanar da cewa ya tantance karin manyan makarantu 22 mallakin jihohi, kuma dalibai za su iya neman rancen.
Kotun majistare da ke zamanta a Jos, babban birnin jihar Filato ta kama wani matashi, Arron Garba da laifin sata, tare da yanke masa hukuncin zaman gidan kaso.
Gwamnatin tarayya ta yi bayani kan dan kasar waje da ake zargi da raba tutar Rasha ga masu zanga zanga, ta kwato kudin kirifto N83bn da aka turo ga matasa.
Mataimaki na musamman ga shugaban kasa Bola Tinubu kan harkokin sadarwar zamani, Olusegun Dada, ya lissafa muhimman shirye shirye 11 na gwamnatin tarayya.
Gwamnan jihar Kebbi ya ce ba a yi maganar dawo da tallafin man fetur ba a zaman majalisar magabatan kasa da ya gudana a fadar shugaban kasa a ranar Talata.
Hadimin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan harkokin dalibai, Asefon Sunday, ya bukaci matasan Najeriya da su kara hakuri da wannan gwamnati mai ci.
Gwamnan jihar Benuwai, Hycinth Alia ya roki matasa musamman waɗanda ke da hannu a rashin tsaron da ake fama da shi su ajiye makamai su rungumi zaman lafiya.
An shiga jimami bayan sanar da mutuwar fitacciyar mawakiyar yabo na addinin Kirista a Najeriya, Aduke Ajayi ta yi bankwana da duniya a jiya Litinin.
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ziyarci ma'aikatar shari'a ta Kano bayan an lalata wajen a lokacin zanga zangar tsadar rayuwa. Ya yi alkawarin kawo gyara.
Matasan Najeriya
Samu kari