NSCDC
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Kwamandan NSCDC na Neja da jami’ai 20 kan mutuwar mutane 37 da ke tsare, tare da kafa kwamiti don binciken lamarin.
Gwamnan Jihar Neja, Umar Bago, ya sanya dokar hana fita na tsawon sa’o’i 24 a birnin Minna bayan barkewar zanga-zanga kan mutuwar matasa masu hakar ma'adanai
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike na gaskiya kan mutuwar mutanen da ake zargi da haƙar ma’adinai ba bisa ƙa’ida ba a Neja.
Gwamnatin Neja ta soke gangamin jam'iyyar APC da aka shirya a Minna bayan mutuwar mutane 37 a hannun NSCDC, tare da ayyana zaman makoki na kwanaki uku.
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umaru Bago ya tabbatar da mutuwar mutane 37 da ake zargi da haƙar ma’adinai ba bisa ka’ida ba a hannun NSCDC a Minna.
Sababbin bayanai sun bayyana kan rahoton mutuwar mutane 33 da ake zargi da haƙar ma’adinai ba bisa ƙa’ida ba a hannun hukumar tsaro da NSCDC a Jihar Neja.
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Kwamandan NSCDC na jihar Neja, Suberu Aniviye, bayan mutuwar masu haƙar ma’adinai da ake tsare da su a jihar da aka tabbatar.
Hukumar NSCDC ta fara bincike kan mutuwar masu haƙar ma'adinai da aka kama a Jihar Neja, yayin da hukumar ta ce ba a tabbatar da musabbabin mutuwar ba.
Mutane 33 da ake zargi da haƙar ma’adinai ba bisa ƙa’ida ba sun mutu a hannun Hukumar Tsaron Fararen Hula da Kare Muhalli ta Najeriya (NSCDC) a Jihar Neja.
NSCDC
Samu kari