NSCDC
Rikicin da ke gudana a majalisar jihar Legas ya dauki sabon salo bayan an janye dukkanin jami’an tsaron da ke gadin shugabar majalisar, Mojisola Meranda.
An kashe jami’an tsaro 326 a Najeriya cikin shekara guda. Ƴan sanda 258, sojoji 59 sun mutu yayin da su ma NSCDC da hukumar shige da fice suka rasa jami’ansu.
Wasu 'yan daba sun lakada wa wata jami'ar Hukumar Tsaro ta NSCDC duka har ta fadi sumammiya a jihar Kwara yayin da ake bikin nadin sarauta a birnin Ilorin.
NSCDC ta tura jami’ai 1,850 zuwa Kogi don ba da tsaro a lokacin bukukuwan karshen shekara. An bukaci jama’a su ba jami'an hadin kai domin wanzar da zaman lafiya.
Hukumar NSCDC ta cafke rikakken dan Boko Haram da ya gudu daga Arewa zuwa Kudu ya fara barazana. Isiah Jafaru ya shiga hannu ne bayan an gano halayensa.
An cafke wani mutum mai suna Soja da yake taimakon yan bindiga suna waya domin karbar kudin fansa. Yana ba yan bindiga suna kiran mutane domin a ba su kudi
Ana zargin jami'an tsaro da sace wani jigo a jam'iyya mai mulki ta APC a jihar Bayelsa, kuma yanzu mako guda ke nan ba a san inda aka kai shi ba.
Jami'an NSCDC sun cafke ɓarawon da ya sharara da sata a masallacin Juma'a na Dakata a jihar Kano. Barawon ya sace kayan wutar sola a masallacin Juma'a.
'Yan ta'addan Boko Haram sun kai hari kan jami'an tsaro na hukumar NSCDC a jihar Kaduna. Ana fargabar cewa jami'an hukumar sun bace sakamakon harin.
NSCDC
Samu kari