Fadar shugaban kasa
A labarin nan, za a ji cewa Fadar Shugaban kasa ta bayyana jin dadi a kan yadda Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya aika sako ga Donald Trump bayan barazana ga Najeriya.
Fadar shugaban kasa ta karyata cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai ziyarci kasar Amurka domin ganawa da mataimakin shugaba Donald Trump ranar Talata.
Hukumar leken asiri ta gano N11bn a asusun wani kanal da ake zargi da hannu a yunkurin juyin mulki, lamarin ya kara tsananta bincike kan lamarin.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya fadawa takwaransa na Amurka cewa Najeriya ka mutunta kowane addini, ba ta yarda da zalunta ko cin zarafin wani addini ba.
Fitaccen malamin addinin Muslunci, Sheikh Ahmed Abubakar Mahmud Gumi ya bayyana dalilinsa na goyon bayan Shugaba Bola Tinubu kan yafewa Maryam Sanda.
Fadar shugaban kasa ta gargadi 'yan Najeriya kan yada labarun juyin mulki marasa tushe. Nayo Onanuga ya ce yada labarin zai jawo bata sunan Najeriya a duniya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci hafsoshin tsaro su zage damtse su magance barazanar tsaron da ke kara taaowa a wasu sassan kasar nan.
Lauya Frank Tietie ya ce Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu bai da ikon soke afuwa bayan an riga an bayar da ita bisa doka, ciki har da na Maryam Sanda.
Ministan Shari’a, Lateef Fagbemi, ya bayyana cewa gwamnatin Tinubu ta rage hukuncin wasu fursunoni 86 ciki har da Maryam Sanda saboda cancantarsu.
Fadar shugaban kasa
Samu kari