Malaman Izala da darika
Mabiya Tijjaniyya miliyan 3 sun hallara a Katsina domin Mauludin Sheikh Ibrahim Nyass; Gwamna Radda da Sarki Sanusi sun yi kira ga zaman lafiya a Janairu 2026.
Iyalan babban Shehin Darikar Tijjaniyya, Sheikh Sani Khalifa Abdulkadir Zariya sun ce har yanzu ba su san a wane waje aka tsare mahaifinsu ba kwanaki 25 da kama shi.
Malaman addinin Musulunci 20,000 na gudanar da taron duniya a Najeriya. Malamai sun fito daga Amurka, Saudi karkashin cibiyar Daaru Na’im Academy.
Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ya yi nasiha game da zaben 2027. Ya bukaci 'yan Najeriya su kayar da dukkan wanda bai cancanta ba a zaben 2027.
Malaman Musulunci a Kano sun yi wa Amurka zazzafan martani kan tsoma baki game da Sharia'ar Musulunci da hukumar Hisbah. Za a fara alkunut a jihohi.
Nazir Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya ce mahaifinsu ba rasuwa ya yi, ya koma wata rayuwa ce da har abada. Ya ce Sheikh Dahiru Bauchi na raba aljanna.
Manyan malamai da dama a Najeriya daga kowane bangare sun nuna alhini game da rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi inda suka bayyana gudunmawarsa ga Musulmi.
Sheikh Dahiru Bauchi ya yi wa iyalansa da sauran al'ummar musulmi wasiyoyyida dama musamman a cikin karatuttukansa, an zakulo guda tara daga ciki.
Shugaban NAHCON, Farfesa Abdullahi Saleh Pakistan, ya yi jimamin raauwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi, wanda ya bayyana a matsayin jagoran da ya koya tarbiyya.
Malaman Izala da darika
Samu kari