NYSC
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sano ya yabawa gwamnatin tarayya bisa ƙarin alawin ƴan NYSC, ya ce kamata ya yi na mata ya ɗara haka zuwa N100,000.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da karawa matasa ƴan bautar ƙasa alawus da ake biyansu kowane wata daga N33,000 zuwa N77,000 daga watan Yulin, 2024.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya shawarci matasa da suka kammala samun horaswa a sansanin hukumar NYSC a jihar domin amfani da damar da suka samu.
Birgediya Janar YD Ahmed ya ce an kusa kara kudin alawus ga matasa masu hidimar NYSC a Najeriya. Ya ce ana karin albashi yan NYSC za su samu karin kudi.
Hukumar da ke kula da matasa masu yiwa kasa hidima ta ce an kubutar da dukkanin 'yan bautar kasar da aka yi garkuwa da su a Zamfara a shekarar 2023.z
Hukumar NYSC ta gargadi masu shafukan yanar gizo daga rubuta labaran karya kan lamuran hukumar bayan da ta karyata cewa za a fara biyan 'yan bautar kasa N70,000.
Hukumar da ke kula da harkokin matasa masu yiwa ƙasa hidima a Najeriya NYSC ta ayyana ɓatan kodinetan da ke kula da jihar Akwa Ibom tare da direbansa.
Rahotanni a manhajar X da aka yada sun yi ikirarin cewa gwamnatin tarayya ta kara alawus din 'yan NYSC zuwa N77,000 duk wata. An gano gaskiya kan lamarin.
Hukumar NYSC ta sanar da cewa ta soke tantance 'yan bautar kasa da kuma shirin yiwa al'umma hidima (CDS) saboda shirin gudanar da zanga-zanga a fadin kasar
NYSC
Samu kari