Nasir Ahmad El-Rufai
Tsohon gwamnan jihar Kaduna da iyakansa sun aika da takardar da ke dauke da bukatun da suke nema daga wajen hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar yaki da rashawa mai zaman kanta a Najeriya, ICPC ta fitar da jerin abubuwan da ta kwato daga gida Nasir El-Rufa'i.
HajiyaHadiza Isma, matar tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufa'i ta ce jami'an ICPC ba su bayyana wasu daga cikin kayan da suka kwaso daga gidansu na Abuja ba.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya ki ba wa jami'an hukumar ICPC hadin kai yayin da ake tuhumarsa da wasu laifuffuka,
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ya aika da sako ga 'yan Najeriya kafin ya amsa gayyatar hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC.
Dan majalisar wakilai mai wakiltar Kaduna ta Arewa, Mohammed Bello El-Rufai, ya fito ya yi magana kan ci gaba da tsare mahaifinsa da hukumar ICPC ke ci gaba da yi.
A labarin nan za a ji hukumar ICPC ta sanar da gano wadansu na'urori da ta ce ana amfani da su wajen kutsen wayar Mashawarcin Shugaban kasa kan tsaro, Nuhu Ribadu.
Alkalin babbar kotun tarayya da ke Abuja ya mayar da fayil din karar da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ya shigar ga babban alkalin kotun.
Wasu masu zanga-zanga sun fito kan tituna a jihar Kaduna. Masu zanga-zangar sun bukaci a binciki tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari