Nasir Ahmad El-Rufai
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, na neman gwamnatin tarayya ta dauki alhakin lafiyar Nasir El-Rufai yayin tsare shi da ke janyo martani.
A labarin nan za a ji cewa tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufa'i ya fara zubar da jini ta hanci a yayin hukumar ICPC ke ci gaba da bincikensa a ofishinta.
Hadimin tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya koka kan ci gaba da tsare shi da hukumar ICPC take yi. Ya bayyana cewa hukumar ta ki sauraron bukatar beli.
Malamin addinin Musulunci a jihar Kaduna, Sheikh Halliru Maraya, ya yi wani zargi kan Malam Nasir El-Rufai. Ya nuna cewa bai yi Kiristoci adalci ba.
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya kai karar hukumar ICPC gaban kotu, yana kalubalantar samamen da ta kai gidansa a birnin Abuja.
Rahoton takun sakar El-Rufai da gwamnatin APC. Daga binciken biliyan 432 zuwa tuhumar kutse a wayar Nuhu Ribadu. Halin da yake ciki a ICPC da zuwa kotu a makon gobe.
Wani jigo a jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya, Usman Austin, ya yi magana kam ci gaba tsare Nasir El-Rufai da hukumar ICPC ke yi. Ya ba ta zabi guda biyu.
Jam’iyyar ADC mai adawa a Jihar Rivers ta tabbatar da cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu na shirin cafke jigonta, Rt. Hon. Chibuike Rotimi Amaechi.
Hukumar tsaron farin kaya (DSS) ta sanya lokacin gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, a gaban kotu. DSS na yi masa wasu zarge-zarge.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari