Nadin Sarauta
Sarauniya Elizabeth II ta rasu a jiya Alhamis 8 ga watan Satumban 2022. Ta shekara 96 kafin Allah ya karbi ranta a gidanta dake Scotland a fadar Burtaniya.
Daya bayan daya, sai da muka kawo maku duk Firayim Minista 15 da aka yi a Lokacin Mulkin Sarauniya Elizabeth. Elizabeth tayi zamani daya da Winston Churchill.
A jiya Sarki Charles III ya gaji mahafiyarsa wanda ta rasu bayan tayi shekaru 70 tana kan mulki a kasar Ingila. A rahoton nan, mun tsakuro kadan a tarihinsa.
An samu firgici a yau Alhamis 25 ga watan Agusta, a unguwar Ijanikin ta jihar Legas yayin da wasu tsageru suka farmaki fadar Oloto na masarautar Oto Awori.
Alhaji Nasiru Ado Bayero shahararren ma'aikacin banki ne, dan kasuwa, kuma sarkin Bichi na yanzu, daya daga cikin garurwa masu daraja a Kano a Arewacin kasa.
Augustine Umahi ya ki karbar mukamin da aka bashi a matsayin sakatare na Hukumar Rarraba Kudaden Kudaden Shiga da Kasafin Kudi, RMAFC. Shugaba Muhammadu Buhari
Sarkin Jama'are, Alhaji Wabi III, ya nada matar marigayi tsohon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa Buhari, Abba Kyari, Hajiya Hauwa Kulu gimbiyar Jama'are.
Rahoton jaridar Vangurad ya ce, sama da ‘yan bindiga 100 a ranar Asabar sun halarci bikin nadin sarautar kasurgumin shugabansu mai suna Ada Aleru Sarkin Fulani.
Sarkin Ibadan, Oba Lekan Balogun, Alli Okunmade ll a ranar Asabar, 18 ga watan Yuni, ya ce masarautar bata siyar da sarauta imma na gargajiya ko na karramawa.
Nadin Sarauta
Samu kari