Nadin Sarauta
Sarkin masarautar Olugbo a jihar Ogun, Mai Martaba Frederick Obateru Eniolorunda Akinruntanya musanta labarin da ake yaɗawa cewa Allah ya masa rasuwa.
Gwamna Zulum ya miƙa sandar mulki ga sabon Shehun Bama, Dr. Umar ElKanemi, tare da yabawa tsohon Shehu kan gudunmawarsa a ilimi, lafiya da zaman lafiya.
Gwamnan Francis Nwifuru na jihar Ebonyi ya dawo da kwamishinoni guda uku da aka dakatar, ciki har da na Kananan Hukumomi, Lafiya, da Albarkatun Ruwa.
Prince Ismaila ya yi karar Gwamna Makinde da wasu mutane 19 kan nadin Alaafin na Oyo, yana zargin cire shi daga masu neman kujerar ba tare da bin ka'ida ba.
Yayin da ake ci gaba da bincike, hukumomi a Gombe sun dakatar da Dagacin Kagarawal, Usman A. Bello, bisa zargin saran wani maraya da adda sau da dama.
Dan uwan Malam Nuhu Ribadu ya zama sarki bayan Gwamna Ahmadu Fintiri ya nada shi a matsayin Sarkin Fufore, sabon masarautar da aka kafa a jihar Adamawa.
A yau Laraba 5 ga watan Janairun 2025, Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya gana da Shugaba Bola Tinubu mintuna kadan kafin shugaban ya tashi zuwa Faransa.
Da safiyar yau Talata 4 ga watan Janairun 2025 aka yi jana’izar marigayi, Alhaji Bala Albabello wanda shahararren ɗan kasuwa a Zaria da ke jihar Kaduna.
Rundunar ƴan sandan jihar Ogun ta gurfanar da wani dattijo a gabam kuliya kan tuhumar haɗin kai, cin zarafin wani bawan Allah, kotu ta ɗage zaman.
Nadin Sarauta
Samu kari