Musulmai
Hedikwatar Raabitatul Aima Wal Hulamoh ( kungiyar limamai da malamai) na yankin Yarbawa ta sanar da ranar fara azumin watan Ramadana na 2025 a Najeriya.
Bayan korafe-korafen al'umma kan shirin 'Qur'anic Convention', rahotanni sun tabbatar da cewa an ɗage taron da aka shirya yi a Abuja cikin mako biyu.
Majalisar Turai ta bukaci Najeriya ta saki Yahaya Sharif-Aminu tare da soke dokokin hukunta masu batanci da suka saba wa yarjejeniyoyin kasa da kasa da kundin mulki.
Daya daga cikin sababbin limaman masallacin Abuja, Abdulkadir Salman Sholagberu ya bukaci yan Najeriya su koma ga Ubangiji kan tsadar rayuwa da ake ciki.
Limami kuma mai lura da masallacin Harami,Sheikh Dr Abdur Rahman As-Sudais ya gargadi masu nuna rashin ladabi a kabarin Manzon Allah SAW da ke Madina.
Yayin da ake tababa kan kafa kotunan Shari'ar Musulunci, Kungiyar Malaman a yankin Yarbawa sun koka kan wariya wajen nade-naden muƙamai a gwamnatin Bola Tinubu.
Bincike ya nuna cewa farashin kayan abinci ya kara karyewa a kasuwanni Maiduguri, babban birnin jihar Borno yayin da watan azumi ke kata gabatowa.
Gwamnan Neja, Umaru Bago ya bayyana shirin karya farashin abinci a jihar a lokacin azumin watan Ramadan na 2025. Za a karya farashin ne domin saukakawa talaka.
Bayan kammala gasar musabaka ta kasa a Kano, Gwamna Agbu Kefas na Taraba ya taya Hafeez Mujaheed Salihu murnar lashe wa da kungiyar Izalah ta gudanar.
Musulmai
Samu kari