Musulmai
Gwamnatin jihar Sakkwato ta bayyana shirin da ta yi wa malaman jihar daga kan limamai, mataimakansu, ladanai da sauran kungiyoyin addini da watan Ramadan
Shugaban JNI kuma mai alfarma sarkin Musulmi, Muhammad Sa'ad Abubakar ya buƙaci malamai su haɗa kansu kuma su haɗa kan musulmi, su daina zagin juna.
Sheikh Hayyatullahi ya bukaci Musulmi su kyautata hali, su tsunduma cikin ibada, sadaka, da ciyarwa, tare da neman gafarar Allah domin samun falalar Ramadan.
MURIC ta bayyana rashin jin dadi kan yadda tsohon shugaban kasa IBB ya bayyana cewa ba laifinsa bane rushe zaben 1993 da Abiola ya lashe a shekarar.
Sanata Lawal Usman ya ware N500m don tallafawa Musulmai a Ramadan, tare da kira ga ‘yan kasuwa su rage farashin kayan abinci domin saukaka wahala.
Hukuncin da aka yankewa Mubarak Bala, Yahaya Sharif, da wasu mutane uku saboda ɓatanci ya sake janyo muhawara kan 'yancin yin addini da ma hakkin ɗan Adam.
Binciken gaskiya ya nuna cewa hoton da ake yaɗawa a kafafen sada zumunta waɓda ke nuna sarkin Musulmi a cikin kayan bokaye kirkirarsa aka yi don yaɗa karya.
Watanni da haramta karuwanci da caca a Katsina, hukumar Hisbah ta hana ayyukan gidajen casu domin bin ka'idar addinin Musulunci da kuma al'adar Hausawa.
Gwamnatin Katsina ta ware Naira biliyan 2.3 domin samar da abinci domin ciyar da talakawa a watan Ramadan. Shirin na cikin kokarin gwamna Radda ga talakawa.
Musulmai
Samu kari