Musulmai
Marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi da yayansa da jikokinsa kusan 300 ne suka haddace Alkur'ani, karo na farko da aka samu malami haka a tarihin duniya.
Sheikh Isa Ali Ibrahim Pantami ya karyata zargin kashe-kashe a baya, yana cewa ba ya da hannu kai tsaye ko a kaikaice inda ya gargadi masu yada hakan.
Gwamnatin Najeriya da mai alfarma Sarkin Musulmi, Muhammadu Sa’adu Abubakar III sun amince wa Rahama Abdulmajid ta shirya fim din 'yar Dan Fodiyo Nana Asma'u.
Kungiyar malaman Musulunci da Kiristanci ta IDFP ta gargadi ‘yan Najeriya su kwantar da hankali bayan kalaman Donald Trump na cewa ana kisan Kiristoci.
Tsohon shugaban NEPC, Mista Olusegun Awolowo, ya rasu yana da shekara 62a duniya, lamarin da iyalansa suka tabbatar a wata takaitacciyar sanarwa.
Shugaban karamar hukumar Danko/Wasagu da ke jihar Kebbi, Hussaini Aliyu ya ce zargin da wani dan Majalisar Amurka ya yi kan daliban da aka aace ba gakiya ba ne.
Gwamnatin Katsina ta umarci Malam Yahaya Masussuka ya kare kansa gaban malamai. Ana zargin karatuttukan malami sun sabawa koyarwar addinin Musulunci.
Motar bas dauke da masu Umra ta yi karo da tankar mai a hanyar Madina. Masu Umara daga India 45 sun rasu a hadarin. Hukumomin India sun yi magana.
A labarin nan, za a ji shugaban katolika na duniya, Fafaroma Leo XIV ya goyi bayan kalaman Shugaban Amurka, Donald Trump a kan zargin kisan kiristoci a Najeriya.
Musulmai
Samu kari