Musulmai
Mai alfarma sarkin musulmin Najeriya, Alhaji Sa'ad Abubakar na III, ya roƙi ƴan uwa musulmai su fara duba jinjirin watan Sha'aban daga yau Asabar, 29 ga Rajab.
Yayin da ake cikin mawuyacin hali, Sarkin Musulmi, Sa’ad Abubakar ya bukaci hukumar ICPC d daukar mataki kan masu boye kayayyakin abinci a Najeriya.
An tashi da mummunan labarin rasuwar Sheikh Muhammadu Kobuwa a Gombe, shehin malamin ya rasu ne a yau Juma'a 9 ga watan Faburairu a birnin Gombe.
Rundunar 'yan sanda a jihar Bauchi ta sanar da neman fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Abdul'aziz Idris Dutsen Tanshi kan saba umarnin kotu.
Gwamnatin jihar Bauchi ta sake maka Sheikh Idris Dutsen Tanshi a gaban kuliya tare da jero sabbin tuhume-tuhume kan fitaccen malamin mai haddasa ruɗani.
Gwamna Mai Mala Buni ya ayyana ranar Laraba, 7 ga watan Fabrairu a matsayin da babu aiki domin karrama marigayi tsohon gwamnan jihar da ya rasu a kasar Saudiyya.
Shugaban kungiyar Izalar Jos, Sheikh Sani Yahaya Jingir ya yi magana kan zaban tikitin Musulmi da Musulmi inda ya ce bai taba dana sanin zaben Tinubu da Kashim ba.
Jama’a sun yi ca a kan Gwamnan Filato saboda nunawa musulmai wariya. Bayanai sun fito daga ofishin Sakataren gwamnatin jihar Filato, Arc. Samuel N. Jatau.
Gwamnatin jihar Oyo ta rufe wani babban coci a birnin Ibadan da ke jihar saboda yawan damun jama'ar yankin da kararraki wanda ya hana su sakat a gidajensu.
Musulmai
Samu kari