Malaman Makaranta
Masana harkokin ilimi sun fitar da wasu muhimman dalilai da suka sa ilimi ya gaza a Najeriya musamman a makarantun firamare da yara ba sa iya karatu.
Shirin 'Fulbright Teaching Execellence and Achievement Program' ya tahowa malamai yan Najeriya da dama na samun aikin koyarwa a Amurka bayan horaswa na sati shida.
Gwamnatin tarayya ta na kukan rashin kudi, ana shirin hada ta da aiki. Ana so a kafa sababbin jami’o’i 47, da FCE 32 da manyan asibitoci 56 a jihohi
Wani bidiyo mai sosa zukata ya nuna lokacin da wasu dalibai suka isa gidan tsohon malaminsu shekara 31 bayan sun bar makaranta. Sun je masa da kyaututtuka.
Kwalejin kimiyya ta Isa Mustapha Agwai, IMAP, Lafia, jihar Nasarawa ta dakatar da daliabi mata bakwai da suka kammala karatu saboda nuna rshin tarbiya.
Hukumar kula da kwarewar malamai ta kasa, TRCN ta tabbatar da cewa akalla malamai dubu uku su ka fadi jarabawar hukumar yayin da dubu 10 su ka tsallake.
Bayan makonni uku da yin garkuwa da shi tare da wasu da dama, 'yan bindiga sun kashe malamin kwalejin ilimi ta jihar Zamfara bayan karbar naira miliyan biyu.
Gwamnatin jihar Katsina ta tabbatar da ba malamai 7,325 takardar kama aikin din-din-din a jihar, hakan na nufin sun zama ma'aikata masu daukar albashi da fansho.
Ma'aikata da ɗaliban kwalejin koyar da aikin noma ta tarayya da ke Akura sun barke da zanga-zanga biyo bayan harin da wasu miyagu suka kai makarantar.
Malaman Makaranta
Samu kari