Mai Mala Buni
Jarumin fina-finan Kannywood, Mato Yakubu, da aka fi sani da Malam Nata’ala, ya bayyana farin ciki bayan samun tallafin kudin jinya daga gwamnatin Nijar.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya gana da jagororin Darikar Tijjaniyya karkashin Sheikh Ibrahim Shehu Dahiru Usman Bauchi. Ya roki a yi wa Tinubu addu'a.
Tun bayan amincewa da jam'iyyar ADC a matsayin dandalin siyasa game da zaben 2027,sai ake ta yada cewa wasu gwamnoni tsofaffi da ma su ci sun bar jam'iyyunsu na APC.
A labarin nan, za a ji cewa gidauniyar tsohon mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ta dauki nauyin daliban jihar Yobe da su ka yi nasara a gasar Turanci.
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya taya Nafisa Abdullahi Aminu, Rukayya Muhammad Fema da Hadiza Kashim Kalli murnar lashe gasar Turanci a London.
Gwamna Mai Mala Buni ya amince da nadin tsohon ɗan majalisa, Hon. Ismaila Ahmed Gadakaa matsayin sabon Sarkin Gudi, bayan rasuwar Sarkin da ya gabata.
Wani hadimin gwamnan jihar Yobe a Arewacin Najeriya ya yi murabus daga mukaminsa inda ya sauya sheka zuwa jam'iyyar ADC da aka ƙaddamar saboda hadaka.
Jam'iyyar APC ta yi shugabanni 8 daga kafata a shekarar 2013. Wasu daga cikin shugabannin sun sauka bayan wa'adinsu wasu kuma sun yi murabus a dole.
Wani bam da ake zargin 'yan ta'adda ne suka dasa shi ya yi sanadiyyar rasuwar mutane a jihar Yobe. Wasu mutane kuma sun jikkata sakamakon fashewar.
Mai Mala Buni
Samu kari