Jihar Legas
Ana zargin wani matashi ɗan shekara 30 a duniya ya daɓawa amaryarsa wuƙa har lahira bayan wata taƙaddama ta haɗa su, ya kuma banaka mata wuta a Legas.
Tsohon Ministan Sadarwa a Najeriya, Janar Tajudden Olanrewaju ya yi magana kan jita-jitar da ake yadawa cewa ya rasu inda ya ce yana nan da ransa tukuna.
Gwamnatin Bola Tinubu za ta sauke farashin shinkafa a jihohin Kano, Legas da Borno. Za a rika sayar da buhun shinkafa a N40,000 domin saukakawa al'ummar Najeriya.
A yau Talata 1 ga watan Oktoban 2024 Najeriya ke cika shekaru 64 da samun yancin kai wanda ya zo daidai da ranar zanga-zanga da matasa ke yi a kasar.
Kungiyar matasa a Arewacin kasar nan ta Northern Youth Council of Nigeria (NYCN), ta fara tattaro kan sauran matasa gabanin zanga-zangar 1 Oktoba.
Masu shirya zanga-zangar ranar 1 Oktoba, 2024 na matsa kaimi wajen tattaro kawunan matasan kasar nan domin nuna adawa da yadda ake tafiyar da gwamnati.
Kwamishinan yan sanda a jihar Lagos, Olanrewaju Ishola ya ce rundunarsu ta gayyaci shugaban matasa game da zanga-zangar da ake shirin yi a farkon watan Oktoba.
Yar marigayi Sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero da ake kira Zainab Bayero ta koka kan yadda mutane suka dira kansu saboda neman taimako da suka yi a kwanaki.
Shugaba Bola Tinubu ya kadu bayan rasuwar yayansa mai suna Dakta Naheemdeen Ade Ekemode inda ya ce tabbas zai yi kewarsa ba kadan ba a rayuwarsa.
Jihar Legas
Samu kari