Kwara
Wata matar aure ta nemi a kashe aurenta sabida mijinta ya daina kwanciyar aure da ita bayan ya kara aure, ta ce kullum cikin ɓacin rai yake da neman faɗa da ita.
Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq ya sallami dukkan shugabannin ƙananan hukumomi 16 a jihar yayin da ake shirin gudanar da zabe a watan Satumba.
Ma’aikatar albarkatun noma da wadata kasa da abinci ta gargadi ‘yan Najeriya kan bullar wata cuta a jikin dabbobi a kasuwar dabbobi ta jihar Kwara.
Gwamnatin jihar Kwara ta ce akalla almajirai 158 ne gwamnatin jihar Kwara ta kwashe daga titunan Ilorin tare da mayar da su jihohinsu a cikin shekara daya.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kwara ta cafke likita da kuma masu taimaka masa guda hudu kan zargin batar da mahaifa da kuma cibiyar jariri a jihar bayan haihuwarsa.
A bana, dalibai da yawa sun samu sakamako mai kyau a jarrabawar JAMB, wanda hakan ya sa gwamnan jihar Kwara ya bayyana aikin da ya yi kafin hakan.
Gwamnatin jihar Kwara ta raba motoci kirar Toyota Fortuner jeeps guda goma sha daya ga manyan alkalan jihar. Ta bawa alkalan alkalai 2024 Toyota Land Cruiser.
Hukumar kashe gobara da bayar da agaji ta jihar Legas ta bayyana samun nasarar dakile wata mummunar gobara. Mutane 19 ne su ka ji munanan raunuka a gobarar
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta gurfanar da tsohon kwamishinan kudi na jihar Kwara a gaban kotu kan badakalar N1.22bn.
Kwara
Samu kari