Kwara
Yayin da ake jimamin rasuwar Sanata Rafiu Ibrahim, an sanar da mutuwar mahaifin Sanata Sadiq Umar da ke wakiltar Kwara ta Arewa a Majalisar Dattawa.
Gwamnatin Kwara ta tabbatar da cewa sakon gwamnatin tarayya na buhunan kayam hatsi da shinƙafa sun iso kuma za a fara raba su ga al'umma bisa tsari.
Tsohon alkalin kotun daukaka, Ahmad Olarewaju Belgore, ya yi bankwana da duniya yana da shekara 71. An bayyana rasuwarsa a matsayin babban rashi.
Jami'an hukumar yaƙi da cin hanci da yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa (EFCC) sun cafke wani babban fasto a jihar Kwara kan zargin yin damfarar N3.9m.
A safiyar yau Juma'a ne mahaifiyar mataimakin gwamnan jihar Kwara, Mama Ena Maud Alabi ta rigamu gidan gaskiya, Gwamna AbdulRazaq ya mika sakon ta'aziyya.
Wata mummunar gobara da ta tashi a safiyar ranar Talata ta babbake shaguna da dama a babbar kasuwar Owode da ke Offa, jihar Kwara, an tafka babbar asara.
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar tsohon mataimakin gwamnan jihar Kwara Peter Kisira. Peter ya yi bankwana da duniya a ranar Asabar yana da shekara 74.
Gwamnatin Kwara ta kaddamar da rabon tallafin karatu na shekarar 2023/2024 ga dalibai kusan 9,989 da za a yaye. An tantance dalibai 27,314 daga kananan hukumomi 16.
Wasu miyagu da ake zargin 'yan fashi ne sun kai hari dakunan dalibai mata a Jami'ar Tarayya da ke jihar Kogi inda suka musu barna da satar dukiyoyi..
Kwara
Samu kari