Kwara
Kwamitin tattalin arziki (NEC) ta yi zama a birnin Tarayya Abuja inda ta umarci jihohin Kwara da Adamawa da Kebbi da Sokoto su mika rahoto kan yan sanda jiha.
A cikin watan Satumban 2024, za a gudanar da zabubbuka a jihohi uku na Najeriya. Al'ummar jihar Edo za su fito domin zaben sabon gwamna a cikin watan.
Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq ya samu sarautar Sardaunan Ilorin. Mai martaba Sarkin Ilorin, Dakta Ibrahim Sulu-Gambari ya ba gwamnan wannan sarauta.
Wani magidancin mai suna Yahaya Nafi'u da ke birnin Ilorin ya bukaci al'umma su taimaka masa saboda halin da ake ciki bayan matarsa ta haifi jarirai 11.
Gwamnatin jihar Kwara kakashin Gwamna Abdulrazaq ta sanar da shirinta na ɗaukar sababbin ma'aikata da malaman makaranta sama da 1500 a faɗin jihar.
Shugaban kungiyar yan acaba kuma tsohon kansila a jihar Kwara ya samu tikitin tsayawa takara a zaben kananan hukumomi da za a yi a watan Satumbar 2024.
Rahotanni sun bayyana cewa kimanin mutane 43 ne suka mutu a wasu jihohin Najeriya sakamakon cin abinci mai guba. Wannan lamari ya fara firgita jama'a.
Wani rahoto da rundunar 'yan sanda ta fitar ya nuna cewa an kashe wata dalibar kwalejin kiwon lafiya ta Kwara awanni bayan ta karbi N15000 na kwangilar soyayya.
Wasu iyalai da suka haɗa da uwa da ƴaƴa uku sun riga mu gidan gaskiya bayan cin shinkafa a Ilorin, babban birnin jihar Kwara ranar Asabar da ta gabata.
Kwara
Samu kari