Kwara
Shugaban APC na jihar Kwara, Sunday Fagbemi ya bayyana cewa yawan gwamnoni zai taimaka wajen samun nasarar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a 2027.
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq, ya yaba da salon mulkin jam'iyyar APC. Ya bayyana cewa ita ce jam'iyyar da ta dace da mulkin Najeriya.
Maau garkuwa da mutane su nemi Naira miliyan 450 a matsayin kudin fansar wani Sarki, dansa da mutane takwas da suka yi harkuwa da su a jihar Kwara.
‘Yan bindiga sun kai hari inda suka sace Sarkin Aafin, Oba Simeon Olaonipekun, tare da ɗansa Olaolu bayan kai farmaki fadar sa a Ifelodun, Jihar Kwara.
Gwamnatin Jwara ta gargadi jama'a da su kula kuma su sanya ido yayin ibadar cikar shekara da bukukuwan sabuwar shekara, ta ce yan bindiga na kulla makirci.
Mata daga Oke-Ode a karamar hukumar Ifelodun a Kwara, sun yi zanga-zangar lumana kan matsalar tsaro da sace-sacen mutane, amma ta rikide zuwa tashin hankali.
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq, ya ja kunnen 'yan ta'addan da suka addabi jihar. Ya gargade su kan su gudu tun kafin lokaci ya kure musu.
Jam’iyyar PDP a jihar Kwara ta caccaki gwamnatin AbdulRazaq kan yin shiru bayan fashewar bam a Offa, lamarin da ya jefa mazauna yankin cikin fargaba.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta bi diddigin wani dan bindiga mai saka bidiyo yana nuna kudi da makamai a intanet. An kama dan bindiga Siddi a Kwara.
Kwara
Samu kari