Kwara
An gurfanar da wata Lola Lola Abdulsalam a kotu kan zargin antayawa kishiyarta mai suna Bilkisu Abdulsalam tafasashen ruwa. Alkali ya ce a ajiye ta gidan yari.
Yankin Ijara-Isin na jihar Kwara wani yanki ne a tsakiyar arewacin Najeriya da suka kirikiri kudinsu na daban inda suke siye da siyarwa a yankin kadai da shi.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ya ce zai share rashawa da almundahanar kudi idan ya ci zabe.
Jam'iyyar APC ta sanar da dage taron gangamim kamfen dinta a jihar Kwara saboda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya zai tafi kasar waje, ba zai samu dama ba.
Gagarumin rikici ya rincabe tsakanin manoma da makiyaya a jihar Kwara inda aka halaka manomi daya tare da kone kurmus gidajen jama'ar yankin sama da guda 500.
Babban malamin addini ya hango wanda zai gaji Buhari a zaben 2023, ya ce kowa ya yi hakuri, amma a nasa hange Atiku ne zai lashe zaben 2023 da ke tafe nan kusa.
Majalisar dokokin jihar Kwara ta tabbatar da rasuwar Olawoyin Magaji, shugaban masu runjaye na majalisar mai wakiltar mazabar Ilorin ta tsakiya yau da safiya.
Tsohon shugaban majalisar dattawa ya shigar da Gwamna AbdulRahman AbdulRazq na jihar Kwara kara a kotu inda ya nemi ya bashi hakuri da tarar naira biliyan 20.
Yayin da ake tunkarar babbam zaben shugaban kasa da na gwamnoni, jam'iyyar AAC ta wayi gari cikin rigingimun da ta kai ga dakatar da manyan yan takara hudu.
Kwara
Samu kari