Kwankwasiyya
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya rantsar da sababbin kwamishinonin da ya nada a gwamnatinsa. Gwamnan ya kuma rantsar da masu ba da shawara.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ba ƴan kungiyar midiya na Kwankwasiyya tallafin Naira miliyan 50, ya yi alkawarin faɗaɗa ayyukan su a jihar.
Shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ta bayyana cewa ta kammala shirin kwace mulki daga hannun NNPP ganin cewa yanzu Kwankwaso ba shi magoya baya.
Kungiyar APC a shiyyar Arewa ta Tsakiya ta maida martani ga shugaban NNPP na Kano, Hashimi Dongurawa wanda ya ce Bola Tinubu ba zai kai labari ba a 2027.
Jam'iyyar NNPP ta bayyana cewa cikin sauki za ta kayar da Bola Tinubu a 2027 a zabi Rabi'u Kwankwaso saboda tsare tsaren masu wahala da ya kawo Najeriya.
Babban manajan kogunan Hadejia da Jama’are, Rabiu Suleiman Bichi, ya bayyana cewa Kano za ta kada kuri'a sosai ga APC da Bola Tinubu a zaben 2027.
Gwamnatin jihar Kano, karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta yi fatali da kudirin harajin gwamnatin Shugaba Bola Tinubu. Ta ce ko kadan bai dace ba.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi mutanen Kano da ke zaune a ciki da wajen ƙasar nan murnar dhiga sabuwar shekara tare da fatan samun saukin rayuwa.
Gwamna Abba Kabir Yusufna jihar Kano ta karawa shugaban ma'aikatan gwamnati, manyan sakatarori da wasu ma'aikata wa'adin shekara biyu a bakin aiki.
Kwankwasiyya
Samu kari