Kwankwasiyya
Bayan kwanaki 84 kacal ko makamancin haka Abdulaziz Abdullahi Umar Ganduje ya koma APC da ya yi murabus daga NDC a Kano. Abdulaziz ya koma layin mahaifinsa.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya fadi shirinsa da Peter Obi game da nade-naden mukaman gwamnati idan an zabe su a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa dan takarar gwamnan jihar Kano, Kwamred Aminu Abdussalam Gwarzi ya bayyana irin nasarar da za a samu a kan gwamnatin Abba.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya ce gwamnonin da ke dogaro da karfin gwamnati da magudin zabe domin sake lashe zabe a 2027 za su fuskanci rashin nasara.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce ya amince ya zama mataimakin Peter Obi a 2027 ne domin tabbatar da daidaiton kasa, adalci da sauyin dimokuradiyya.
A labarin nan za a ji cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana yadda karfin siyasarsa da ta Peter Obi za su girgiza dukkanin yan adawa a zaben 2027.
A labarin nan za a ji cewa Peter Obi da ke takarar shugaban kasa a 2027 ya nanata cewa wa'adi daya kawai zai yi idan an zabe shi, ya fadi dalili.
Shugaban Kwankwasiyya a karamar hukumar Nassarawa, Abdulaziz Gidanruwa, ya ziyarci Gwamna Abba Yusuf yayin da ake sa ran zai bar NDC zuwa APC gabanin 2027.
Sansanonin Peter Obi da Rabiu Kwankwaso sun musanta rahotannin rikicin neman mukamai a kwamitin yaƙin neman zaɓen jam'iyyar NDC na shekarar 2027.
Kwankwasiyya
Samu kari