Shugaban Izala Bala Lau tare da tawagarsa sun kai ziyara cibiyar European union a Brussels (hotuna)
Shugaban kungiyar Izala, Sheikh Abdullahi Bala Lau tare da tawagarsa sun kai ziyara hedkwatan European union a Brussels.
Ziyarar ya hada manyan malaman musulunci wadanda suka hada da Sheikh Mahmoud Babban limamin Ahlussunnah na Brussels, Belgium, Sheikh Adam Germany shugaban cibiyar musulunci ta Masjidurrahma dake Hamburg, Sheikh Muhammad Kabir Gombe sakataren kungiyar Izala na Najeriya).
Sheikh Saifuddeen Al-Andalusy Daga kasar Spain, Sheikh Nuruddeen babban sakatare na kungiyar Sautussunnah daga Germany.
Ga hotunan ziyarar a kasa:
KU KARANTA KUMA: Allah ne kadai zai iya hana Atiku zama shugaban kasa – Kungiyar matasan Najeriya
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=e
Asali: Legit.ng