Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Hukumar DSS ta baiwa shafin sada zumunta X wa'adin awanni 24 don cire wani rubutu na Omoyele Sowore da ya yi kan zargin Bola Tinubu da makaryaci a Brazil.
Wani lauya a Najeriya, Lauya Festus Ogun ya shigar da kara kan Gwamna Babajide Sanwo-Olu saboda ya toshe shi a manhajar X da aka fi sani da Twitter.
An yabawa dangantakar Gwamna Umaru Bago da Bola Tinubu ta wuce ta siyasa, inda aka ce suna haɗin guiwar tattalin arziki tsakanin jihar Neja da Lagos.
Kamfanin sadarwa na MTN ya tabbatar da kammala gyaran turken sadarwar da aka lalata, wanda ga kawo tsaiko da katse harkokin sadarwa yankunan Kano da jihohi 2.
Gwamnati ta rufe asusun soshiyal midiya 13,597,057 na 'yan Najeriya, ta goge wallafe-wallafe sama da miliyan 58 saboda karya dokokin amfani da yanar gizo.
Shahararren dan TikTok a Arewacin Najeriya, Abubakar Ibrahim da aka fi sani da Al'ameen G-Fresh ya ce bai ga matsala a bidiyonsa ba duk da korafe-korafen mutane.
Rikici ya ɓarke tsakanin kungiyar da ke kula da turakun sadarwa da masu dakon mai da gas, direbobi sun dakatar da kai dizal zuwa tashohin sadarwa 16,000 a jihohi 3.
Masoyan Farfesa Isa Ali Pantami sun kare mai gidansu bayan Sheikh Adam Muhammad Albaniy Gombe ya soki tsohon ministan kan rashin taimakon limamai.
Ministan yada labarai a gwamnatin Bola Tinubu, Mohammed Idris ya ci gyaran Gwamna Mohammed Umaru Bago kan matakin da ya ɗauka na rufe gidan rediyo a Niger.
Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Samu kari