Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Wata matar aure ta koka bayan mijinta ya yi ƙaura da cin abincinta saboda ta bari wani garjejen ƙato ya yi mata tausa lokacin da suka je wajen ɗimami jiki.
Wani dan Najeriya ya yi barazanar sakin matarsa saboda zargin shan kwayoyin hana haihuwa, ya ce ya na bukatar kari bayan yara hudu da suke da shi da matar.
Wata budurwa ta shiga damuwa inda ta ɓarke da kuka bayan ta yi arba da hotunan ɗaurin auren saurayin da ta tsaya yi wa yanga bayan ya nuna cewa yana sonta.
Wata budurwa da ke rayuwa a Germany ta bayyana yadda suke cikin wani mawuyacin hali na karancin samari, ta ce komai sai ka biya kafin saurayi ya zo maka hira.
Wata matar aure ta koka kan yadda attajirin mijinta ya ƙi sakar mata kuɗi ta wala yadda ta ke so. Ta bayyana cewa kwata-kwata N50k kawai yake ba ta a wata.
Wata matashiyar budurwa ƴar Najeriya ta sha kuka yayin da ta ke bayyana dalilanta na fasa auren attajirin saurayinta ana dab da biki. Mutane sun tausaya mata.
Wata amarya ta tada zaune tsaye yayin ta bukaci ango tun kafin aure da ya makala sunanta a nasa kamar yadda su ma mazan ke sa mata su dauki sunansu su saka.
Wani matashi ya wallafa wani faifan bidiyo da aka gano wani dalibi hannunsa na rawa ya na kokarin duba sakamakon jarrabawar 'JAMB', a karshe ya samu maki 158.
Kamfanin Twitter ya yi barazanar maka mai kamfanin Meta, Mark Zuckerberg a kotu bisa zargin satar bayanai na kamfanin ba tare da izini ba, Meta ya musa zargin.
Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Samu kari