Kasashen Duniya
Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya sake gurfana a kotun Tel Aviv karo na 88 domin kare kansa daga tuhume-tuhumen rashawa da cin amanar ƙasa.
A wannan labarin, za a ji cewa Donald Trump ya bayyana cewa ya samu labari ana dab da cimma yarjejeniyar da za ya yi wa Amurka dadi kan yakin Iran.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ki zuwa kasar AMurka da wayar hannu domin tsoron kar 'yan China suka su masa kutse yayin da ya je ziyara Beijing.
Tsohon shugaban kasar Amurka, Barack Obama, ya tuna baya kan yarjejeniyar da ya kulla da kasar Iran. Ya ce an cimma yarjejeniyar ba tare da kashe kowa ba.
Mayakan Hezbollah sun kai hare-hare kan sojojin Isra'ila da ke Kudancin Lebanom. Harin ya yi sanadiyyar hallaka wani sojan Isra'ila mai shekara 20.
Shugaba Donald Trump ya kai ziyarar tarihi zuwa China ranar 14 ga Mayu, 2026, domin tattaunawa da Xi Jinping kan yaki da Iran, makomar Taiwan, da fasahar AI.
Wata kotu a Birtaniya ta yanke wa tsohon limami Abdul Halim Khan hukuncin daurin rai da rai bayan samunsa da laifin fyade da cin zarafin mata da kananan yara.
Isra’ila ta soki tauraron Barcelona, Lamine Yamal, bayan ya daga tutar Falasdinu yayin murnar lashe kofin La Liga tare da magoya baya a birnin Barcelona.
Hadaddiyar Daular Larabawa ta musanta rahoton cewa Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu ya gana a boye da Shugaban UAE, Mohammed bin Zayed Al Nahyan.
Kasashen Duniya
Samu kari