Kasashen Duniya
Rundunar tsaro ta IRGC ta yi barazanar kai hari kan jami’o’in Amurka a Gabas ta Tsakiya bayan hare-haren da suka lalata wasu jami’o’i a kasar Iran.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Amurka ta yi nisa a sabon shirin yaƙi da ta ke yi da Iran, dakarunta za su shiga cikin Iran ta iyakokin ƙasar din a fafata
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian ya miƙa saƙon wanzar da zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya, inda ya ja kunnen kasashen yankin.
Rundunar tsaron Iran da ake kira 'Islamic Revolutionary Guard Corps' ta ce ta lalata bama-baman Amurka da Isra'ila guda 120 a yankin Fars da ke kasar.
A labarin nan, za a ji cewa Firaministan Pakistan Shehbaz Sharif ya samu tattaunawa ta sama da awa guda da Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian.
Dakarun sojojin Houthi da ke Yemen sun shigawa Iran yaki inda suka kai harin farko kan Isra'ila. Kungiyar ta ce ta kai hari da makamai zuwa Isra'ila.
Babban hafsun sojan kasar Uganda, Muhoozi Kainerugaba ya sanar da cewa a shirye suke su tallafawa kasar Isra'ila a yakin da ta ke a Gabas ta Tsakiya da Amurka.
Kungiyar Houthi da ke Yemen ta fitar da sharuda guda uku a shirin shiga wa Iran fada da Amurka da Isra'ila. Sun ce za su kaiwa Isra'ila hari idan haka ta kama.
Shugaban Nijar, Janar Abdourahmane Tchiani, ya yi zargin cewa wasu kasashe na son amfani da rikicin Iran da Isra'ila da ake yi domin afkawa kasar.
Kasashen Duniya
Samu kari