Kasar Saudiya
An gano cewa dukiyar da zuriyar Sarkin Saudiyya suka mallaka ta ninka wacce attajiran duniya Musk da Gates suka tara. Zuriyar na da dalar Amurka tiriliyan 1.4.
A kan kusan N700, kasashe 21 kacal su ka fi Najeriya arahar farashin fetur. Mun tattaro farashin da ake sayen litar man fetur a gidajen mai a kasashen duniya.
Ana cikin bikin tunawa da mutuwar Qasem Soleimani sai aka kai mummunan harin bam wanda ya hallaka mutum 103 a birnin Iran. Ana ta tunawa da Qasem Soleimani a duniya.
Hukumar jin dadin alhazai, NAHCON ta koka kan yadda ta gaza cike gurbin kujerun aikin hajjin bana guda dubu 95 saboda wasu dalilai da suka shafi dala.
Da alama reshe zai iya juyewa da mujiya kan tsohon Ministan da ya shigar da karar Jakadar Najeriya. Lilian Onoh za tayi shari’a da Geoffrey Onyeama da Gabriel Aduda.
Gwamna Rotimi Akeredolu ya caccaki marigayi Musa Yar'adua a 2009 a lokacin ya na jinya, a yanzu shi ma ya gamu da jarrabawa irinta marigayin wanda ya hana shi mulki.
Kamfanonin waje za su zo da kudi su yi kasuwanci a kasar nan. Masana suna ganin hakan zai samar da ayyukan yi ya kawowa gwamnati kudin shiga a 2024.
Sarkin Kuwait, Sheikh Nawaf Al-Ahmad ya riga mu gidan gaskiya ya na da shekaru 86 a duniya, marigayin ya rasu ne a yau Asabar 16 ga watan Disamba.
Cristiano Ronaldo ya zura kwallaye 50 a raga, tare da yi wa masoyansa albishir da cewar yana fatan zura wasu kawallayen kafin karewar shekarar 2023.
Kasar Saudiya
Samu kari